Daily Trust Aminiya - Yadda Taliban ke raka mutane filin jirgi na Kabul
Dailytrust TV

Yadda Taliban ke raka mutane filin jirgi na Kabul

Harin kunar-bakin-waken da aka kai ranar Alhamis ya tilasta wa dakarun Amurka hada hannu da ‘yan Taliban don samar da tsaro a kewayen Babban Filin Jirgin Sama na Hamid Karzai da ke Kabul.

Bidiyo: AFP