✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Yadda Taliban ke raka mutane filin jirgi na Kabul

Kwamandan dakarun Amurka na tuntubar jami'in Taliban mai kula da tsaro

Harin kunar-bakin-waken da aka kai ranar Alhamis ya tilasta wa dakarun Amurka hada hannu da ‘yan Taliban don samar da tsaro a kewayen Babban Filin Jirgin Sama na Hamid Karzai da ke Kabul.

Bidiyo: AFP