✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Yadda uwargida za ta gyara naman sallah

Kasancewar naman sallah yana da yawa, ga kuma irin yanayin da muke ciki a kasar nan na rashin tabbatacciyar wutar lantarki, ballantana a ajiye shi…

Kasancewar naman sallah yana da yawa, ga kuma irin yanayin da muke ciki a kasar nan na rashin tabbatacciyar wutar lantarki, ballantana a ajiye shi a firij, ya zama dole uwargida ta yi duk iya kokarinta don ganin naman bai lalacewa ba.