Yadda wahalar nan fetur ke shafar rayuwar mazauna Abuja | Aminiya

Yadda wahalar nan fetur ke shafar rayuwar mazauna Abuja

    .

‘Yan Najeriya a biranen Abuja, Kano, Kaduna da sauransu sun wayi gari tun ranar Asabar da wahalar man fetur.

Ko yaya wannan rashin man yake shafar rayuwar al’umma?
Ga abinda wasu mazauna Abuja suka bayyana wa Aminiya