✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Yadda ’yan bindiga suka kai hari hedkwatar SARS ta Abuja

Sababbin hujjoji sun nuna cewa ’yan sandan da suke aikin tsaro a hedkwatar Rundunar Yaki da Makami ta Musamman (SARS) da ke Abuja sun haura…

Sababbin hujjoji sun nuna cewa ’yan sandan da suke aikin tsaro a hedkwatar Rundunar Yaki da Makami ta Musamman (SARS) da ke Abuja sun haura 40, kamar yadda wata majiyar ’yan sanda ta tabbatar.