✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda za a magance cunkoson Titin babbar Kasuwar Madalla

Kasuwar Madalla babbar kasuwa ce da ke tara mutane daga ko ina, sai dai kasuwancin da wasu ke yi a bakin hanya kan janyo cunkoso…

Kasuwar Madalla babbar kasuwa ce da ke tara mutane daga ko ina, sai dai kasuwancin da wasu ke yi a bakin hanya kan janyo cunkoso da hatsari wanda kan haddasa asarar rayuka.

Ko me ya sa wasu ‘yan kasuwan suka mamaye bakin titin Kaduna zuwa Abuja da ya wuce ta gaban kasuwar? Kuma ta yaya za a magance wannan matsalar?

Ku kalli wannan bidiyo don karin bayani.