Al’ummar Hausawa da Fulanin Jihar Filato sun nemi Shugaban kasa Dokta Goodluck Jonathan ya yi fatali da rahoton kwamitocin da gwamnatin Jihar Filato ta kafa, maimakon haka ya aiwatar da rahoton kwamitocin da Gwamnatin Tarayya ta kafa kan rikice-rikicne jihar.
Yadda za a magance rikicin Jihar Filato –Hausawa da Fulani
Al’ummar Hausawa da Fulanin Jihar Filato sun nemi Shugaban kasa Dokta Goodluck Jonathan ya yi fatali da rahoton kwamitocin da gwamnatin Jihar Filato ta kafa,…