✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Yakowa: Ba rabo da gwani ba

A ranar Asabar da ta gabata ce, jama’ar kasar nan suka hadu da wani bakin labara na hadarin jirgi mai saukar ungulu da ya ci…

A ranar Asabar da ta gabata ce, jama’ar kasar nan suka hadu da wani bakin labara na hadarin jirgi mai saukar ungulu da ya ci Gwamnan Jihar Kaduna Mista Patrick Ibrahim Yakowa da tsohon mashawarcin Shugaban kasa kan harkokin tsaro Janar Andrew Awoye Azazi