Shugaba Goodluck Jonathan ya dage zaman Majalisar Zartarwarsa a shekaranjiya Laraba don girmamawa ga marigayin Patrick Yakowa da Janar Andrew Azazi da suka mutu a hadarin jirgi mai saukar ungulu a Bayelsa a ranar Asabar da ta gabata.
Yakowa da Azazi: Jonathan ya dage zaman Majalisar Zartarwa
Shugaba Goodluck Jonathan ya dage zaman Majalisar Zartarwarsa a shekaranjiya Laraba don girmamawa ga marigayin Patrick Yakowa da Janar Andrew Azazi da suka mutu a…