Yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba, sun halaka ’yan sanda biyu masu mukamin sufeto a hanyar Bauchi zuwa Ningi lokacin da suke aikin duba ababen hawa a kusa da kauyen Gubi da ke karamar Hukumar Bauchi.
’Yan bindiga sun harbe sufetocin ’yan sanda biyu a Bauchi
Yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba, sun halaka ’yan sanda biyu masu mukamin sufeto a hanyar Bauchi zuwa Ningi lokacin…