✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

’Yan bindiga sun kai hari ga Bankin Unity da caji ofis na Gwaram

Wasu ’yan bindiga da ba a tantance su ba sun kai hare-hare yankin karamar Hukumar Gwaram a Jihar Jigawa inda ’yan bindigar suka kai hari…

Wasu ’yan bindiga da ba a tantance su ba sun kai hare-hare yankin karamar Hukumar Gwaram a Jihar Jigawa inda ’yan bindigar suka kai hari ga ofishin ’yan sandan yankin suka kone shi.