Wadansu ’yan bindiga da har zuwa hada wannan rahoto ba a san ko su wane ne ba, sun kai hari a garin Fika fadar karamar Hukumar Fika a Jihar Yobe cikin dare ranar Asabar da ta gabata.
’Yan bindiga sun kai hari garin Fika
Wadansu ’yan bindiga da har zuwa hada wannan rahoto ba a san ko su wane ne ba, sun kai hari a garin Fika fadar karamar…