A wani abu mai kama da tsararren shirin kaddamar da yaki kan kamfanonin wayoyin sadarwa, wasu ’yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba, sun banka wuta a ofishin MTN na yankin West End da ke garin Maiduguri.
’Yan bindiga sun kone ofishin MTN da na’urorin tarho a Maiduguri
A wani abu mai kama da tsararren shirin kaddamar da yaki kan kamfanonin wayoyin sadarwa, wasu ’yan bindiga da ba a san ko su wane…