✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

’Yan Boko Haram sun yi wa sarakunan Arewa da matan manya barazana

Qungiyar Jama’atu Ahlis Sunnah Lid Da’awati Wal jihad da ake wa laqabi da Boko Haram ta yi barazanar kai hari ga sarakuna da matan manya…

Qungiyar Jama’atu Ahlis Sunnah Lid Da’awati Wal jihad da ake wa laqabi da Boko Haram ta yi barazanar kai hari ga sarakuna da matan manya sakamakon yadda jami’an tsaro ke ci gaba da kama matan ’ya’yanta.