✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

’Yan daba sun kashe mutum biyu a Kano

Rundunar ‘Yan sandan Jihar Kano ta ce wasu mutum biyu sun mutu a jihar a lokuta daban-daban, a abin da ake ganin ayyuka ne na…

Rundunar ‘Yan sandan Jihar Kano ta ce wasu mutum biyu sun mutu a jihar a lokuta daban-daban, a abin da ake ganin ayyuka ne na ’yan daba.