Bayan ta’addacin da wasu ’yan fashi suka yi wa wasu ’yan banga a kauyen Gobirawa da Rukudawa da ke karamar Hukumar Zurmi ta Jihar Zamfara, ’yan fashin sun sake aiko da sakon za su sake komawa su auka wa jama’ar garuruwan.
’Yan fashi sun aiko za su sake kawo mana hari – ’Yan Bangan Rukudawa
Bayan ta’addacin da wasu ’yan fashi suka yi wa wasu ’yan banga a kauyen Gobirawa da Rukudawa da ke karamar Hukumar Zurmi ta Jihar Zamfara,…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Fri, 28 Dec 2012 9:55:47 GMT+0100
Karin Labarai