Wani mai kama barayi a Jihar Zamfara Malam Abdullahi Kurma ya zargi ’yan sandan jihar da hada kai da barayi wanda hakan ke jawo yawan kashe-kashen da ke faruwa a Jihar Zamfara.
‘ ’Yan sandan Zamfara suka hada kai da barayi aka kama ni’
Wani mai kama barayi a Jihar Zamfara Malam Abdullahi Kurma ya zargi ’yan sandan jihar da hada kai da barayi wanda hakan ke jawo yawan…