✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

’Yan ta’adda sun nemi sasanci da Gwamnatin Katsina

Gwamnatin Katsina ta ce salon yakinta da ta’addanci yana haifar da kyakkyawan sakamako.

Wasu gungun shugabannin ’yan bindigar daji a Jihar Katsina na son ajiye makamansu domin yin sasanci tare da neman afuwa ga Gwamna Masari.

Mashawarcin Gwamna ta Fuskar Tsaro, Ibrahim Muhammed Katsina ya sanar da haka.

Ya kara da cewa, salon yaki da ta’addanci da gwamnatin take amfani da shi yana haifar da kyakkyawan sakamako.

Akwai karin bayani nan gaba.