Yan uwan mukarraban Gwamnan Jihar Taraba Mista danfulani danbaba Suntai da suka yi hadarin jirgin sama tare a ranar Alhamis din makon jiya a kusa da filin jirgin sama na Yola sun nemi gwamnati ta kai ’yan uwansu jinya kasar waje kamar yadda aka kai maigidansu.
’Yan uwan mukarraban Gwamna Suntai sun nemi a yi jinyarsu a kasar waje
Yan uwan mukarraban Gwamnan Jihar Taraba Mista danfulani danbaba Suntai da suka yi hadarin jirgin sama tare a ranar Alhamis din makon jiya a kusa…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Thu, 1 Nov 2012 22:46:04 GMT+0100
Karin Labarai