✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Yanayin farashin kayayyakin masarufi a Gombe

Buhari Muhammad, mai sayar da kwai ya bayyana cewa farashin bai karu ba, domin ana sayar da kires Naira 740, kuma fiye da wata biyar…

Buhari Muhammad, mai sayar da kwai ya bayyana cewa farashin bai karu ba, domin ana sayar da kires Naira 740, kuma fiye da wata biyar haka yake, “Sai dai ba mu san ko a cikin azumi ne farashin zai karu ba”. Inji shi.