✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Yau Alhazan Abuja za su fara dawowa

Amirul Hajji na Babban Birnin Abuja, Janar Bagudu Mamman (mai ritaya) ya ce a yau Juma’a ake sa ran alhazan Abuja za su fara dawowa…

Amirul Hajji na Babban Birnin Abuja, Janar Bagudu Mamman (mai ritaya) ya ce a yau Juma’a ake sa ran alhazan Abuja za su fara dawowa Najeriya daga kasar Saudiyya.