Daily Trust Aminiya - Yaya kuke kallon farfasa rumbuna ajiya a wasu sassan Najeriya?
Subscribe
Dailytrust TV

Yaya kuke kallon farfasa rumbuna ajiya a wasu sassan Najeriya?

A ’yan kwanakin nan a sassa daban-daban na Najeriya, an samu rahotannin farfasa dakunan ajiyar kaya (musamman na abinci) mallakar gwamnatoci da ma ’yan kasuwa.
Wannan ya biyo bayan tarzoma da aka samu ne a wasu wuraren bayan da bata-gari suke sauya akalar zanga-zangar #EndSARS.
Yaya kuke kallon wannan lamari?
Kalli wasu ’yan Najeriya suna bayyana ra’ayoyinsu a wannan bidiyon.