✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yaya kuke kallon farfasa rumbuna ajiya a wasu sassan Najeriya?

A ’yan kwanakin nan a sassa daban-daban na Najeriya, an samu rahotannin farfasa dakunan ajiyar kaya (musamman na abinci) mallakar gwamnatoci da ma ’yan kasuwa.…

A ’yan kwanakin nan a sassa daban-daban na Najeriya, an samu rahotannin farfasa dakunan ajiyar kaya (musamman na abinci) mallakar gwamnatoci da ma ’yan kasuwa.
Wannan ya biyo bayan tarzoma da aka samu ne a wasu wuraren bayan da bata-gari suke sauya akalar zanga-zangar #EndSARS.
Yaya kuke kallon wannan lamari?
Kalli wasu ’yan Najeriya suna bayyana ra’ayoyinsu a wannan bidiyon.