✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Yunkurin gano man fetur a Arewa Man fetur din da ke Bidda ya fi na yankin Neja-Delta yawa -Injiniya Y. Y. Sani

Kwanakin baya ne  kwamitin da Gwamnatin Jihar Neja ta kafa domin tabbatar da man fetur da aka ce akwai a yankin Bidda ya hakikance mata …

Kwanakin baya ne  kwamitin da Gwamnatin Jihar Neja ta kafa domin tabbatar da man fetur da aka ce akwai a yankin Bidda ya hakikance mata  cewar akwai dimbin  albarkatun man fetur makare a yankin .