✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Za a karfafa tsaro a barikin ’yan sanda da ke Akwanga

Gwamnan Jihar Nasarawa, Alhaji Umaru Tanko Almakura, ya nanata kudurin gwamnatinsa na karfafa tsaro a barikin ’yan sandan kwantar da tanzoma ta 38 da ke…

Gwamnan Jihar Nasarawa, Alhaji Umaru Tanko Almakura, ya nanata kudurin gwamnatinsa na karfafa tsaro a barikin ’yan sandan kwantar da tanzoma ta 38 da ke garin Akwanga.