Daily Trust Aminiya - Za a nemi Kannywood a rasa in dai… —Naburaska
Dailytrust TV

Za a nemi Kannywood a rasa in dai… —Naburaska

Mustapha Badamasi, wanda aka fi sani da Mustapha Naburaska, na cikin mutanen da suka amfana sosai da harkar fina-finai ta Kannywood.
Sai dai kuma ya yi gargadin cewa harkar na daf da durkushewa.

An ce waka a bakin mai ita ta fi dadi, don haka ku kalli wannan hirar ta bidiyo ku ji wannan, da ma ma’anar sunan Naburaska.