Za a tono gawar tsohon Shugaban kasar Turkiyya, Turgut Ozal bayan mutuwarsa da shekara 19, bisa umarnin da kotu ta bayar, don gudanar da bincike bisa korafin da iyalansa suka gabatar na cewa an dura masa guba.
Za a tono gawar tsohon Shugaban Turkiyya bayan shekara 19 da mutuwarsa
Za a tono gawar tsohon Shugaban kasar Turkiyya, Turgut Ozal bayan mutuwarsa da shekara 19, bisa umarnin da kotu ta bayar, don gudanar da bincike…