✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Zaben shugaban kasa: Atiku ya yi nasara a Jihar Neja

Atiku ya yi nasara a zaben shugaban kasa a Jihar Neja da kuri'u 426,607.

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa kuma dan takarar shugaban kasa a Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya yi nasara a Jihar Neja.

Karin bayani na tafe.