✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Zakarun Turai: Yadda za a fafata a wasannin Daren farko

Z­a a buga wasannin daren farko ne da misalin karfe 7:45 da kuma 8:00.

A daren Talata, 4 ga Oktoba, 2022 za a dawo buga wasannin Gasar Zakarun Turai na kakar wasannin 2022/2023.

Z­a a buga wasannin ne da misalin karfe 7:45 na yamma, da kuma karfe 8:00 na daren farko.

Ga rukunonin da kungiyoyin da za su fafata a daren, bayan hutun makonni biyu da aka je:

Rukunin A

  • Ajax vs Napoli
  • Liverpool Vs Rangers

Rukunin B

  • Club Bruges Vs Atl Madrid
  • FC Porto Vs B Leverkusen

Rukunin C

  • Bayern Munich Vs Viktoria Plzen
  • Inter Milan Vs Barcelona

Rukunin D

  • Marseille Vs Sporting
  • Frankfurt Vs Tottenham

Wadannan su ne wasannin da za a buga a daren farko, .