✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Zanga-zangar ’yan Katolika kan dokar kayyade iyali ta girgiza gwamnatin Filifins

Zanga-zangar ’yan darikar Katolika kan adawa da dokar kayyade iyali ta girgiza gwamnatin Filifins, har ta kai ga ’yan majalisar sun kada kuri’ar tsagaita wuta…

Zanga-zangar ’yan darikar Katolika kan adawa da dokar kayyade iyali ta girgiza gwamnatin Filifins, har ta kai ga ’yan majalisar sun kada kuri’ar tsagaita wuta wajen takaddama kan dokar, inda shugaba Benigno Akuino ya bukaci a hanzarta tabbatar da ita.