Wani magidanci mai suna Mista Micheal Suab, wanda ke auren fitacciyar jarumar nan mai suna Nancy ya nemi kotun gargajiya da ke unguwar Agege ta raba aurensu saboda zargin cin amanarsa a wurin daukar fim.
Zargin cin amanar miji: An maka ’yar fim a kotu
Wani magidanci mai suna Mista Micheal Suab, wanda ke auren fitacciyar jarumar nan mai suna Nancy ya nemi kotun gargajiya da ke unguwar Agege ta…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Tue, 9 Oct 2012 9:56:40 GMT+0100
Karin Labarai