Manyan labarai

Yaro ya kashe mahaifinsa saboda ya matsa masa

Yaro ya kashe mahaifinsa saboda ya matsa masa

Wani abin tashin hankali ya auku a kauyen Kadandani da ke cikin karamar Hukumar Rimi ta Jihar Katsina inda wani yaro dan shekara 14 mai suna Abubakar Buhari ya ...

Karanta raguwar a nan...
Ta kashe kawarta da reza kan bokitin wanka

Ta kashe kawarta da reza kan bokitin wanka

Wata budurwa ’yar kimanin shekara 22 a duniya, mai suna Ijeoma Ibezim da ke zaune a unguwar Ajegunle...
Hausawa suna zaune a Jos fiye da shekara 100  -dahiru Bauchi

Hausawa suna zaune a Jos fiye da shekara 100 -dahiru Bauchi

Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan da ke Bauchi Sheikh dahiru Usman, ya bayyana cewa tarihi ya ...
Ta karya hannun mijinta kan kudin cefane

Ta karya hannun mijinta kan kudin cefane

Wata matar aure ‘yar shekara 32 mai suna Wasilat, ta yi wa mijinta dan shekara 64 mai suna Salawu Mu...
 

Fitattu a labarin mako

Buhari ya fice daga ANPP

dan takarar shugaban kasa a karkashin Jam’iyyar ANPP a zaben shekara ta 2003 da 2007, Janar Muhammadu Buhari ya fice daga jam’iyyar ta ANPP.

Karanta raguwar a nan...

Rahoton musamman

Wiwi ta yi karanci a kasuwannin Najeriya -Giyade

 Bayan daukar shekaru da kafa Hukumar Yaki da Tu’ammali da Miyagun kwayoyi ta kasa da aka fi sani a takaice da NDLEA, da kuma shiga sabuwar shekara, wakilinmu ya tattauna...

Karanta raguwar a nan...

Kasashen waje

Kotu ta hana boka gadon attajira Nina Wang Fang

Nina Wang Fang hamshakiyar attajira ce, wadda aka ce ta fi kowace mace kudi a nahiyar Asiya.

Karanta raguwar a nan...

Ra'ayin aminiya

A guji kone daji

kone ko sa wuta a daji al’amari ne da ke kara ci gaba da faruwa a fadin kasar nan.

Karanta raguwar a nan...

Sana'o'i

bata- garin cikinmu ne ke bata mana sana’a -Muhammad Kabiru

Muhammad Kabiru Dala, matashi ne mai sana’ar sayar da magani   tare da jaridu, wanda ke zaune a Unguwar Isheri kuma yake gudanar da sana’arsa a Kasuwar Kara da ke Jihar...

Karanta raguwar a nan...
Move
Display 0 | 5 | 10 | 15 Stories

Fagen siyasa

Move
Display 0 | 5 | 10 | 15 Stories

Tumbin giwa

Topics
Top Story

Sardaunan Kano na farko Gwamna Shekarau

Yau makonni biyu ke nan daidai da Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero ya nada ...

Move
Display 0 | 5 | 10 | 15 Stories

Kimiya da fasaha

Topics
Top Story

Kudin Jini (12)

Dabori dai na zaune, yana jiran fitowar abokinsa, Alhaji Mustapha dangeza, kodayake...

CUKUMURdI (1)

Kamar yadda muka gabatar a makon da ya gabata, ga shi nan za mu fara tsakuro muku...

bangarorin wayar salula da tsarinsu (2)

 Sai bangare na biyar, watau Allon Shigar da Bayanai, ko Keypad a Turance. 

Kudin Jini (11)

Babi Na Hudu Kintsattsar tafiyar minti goma ta kai su gidan Alhaji Mustapha, domin...

Wakar kalubale ta Malam Akilu Aliyu (3)

bangarorin wayar salula da tsarinsu (1)

Kudin Jini (10)

Wakar kalubale ta Malam Akilu Aliyu (2)

Yaduwar wayar salula a duniya (2)

Babban aikin da na sa gaba shi ne gano asalin Malam Bahaushe -Farfesa Malumfashi

Yaduwar wayar salula a duniya (1)

Shahararrun kamfanonin wayar salula (2)

Kudin Jini (10)

Wakar kalubale ta Malam Akilu Aliyu

Move
Display 0 | 5 | 10 | 15 Stories

Sharhi

Topics
Top Story

Dangantakar Amurka da kasashen duniya

Tun da mahukuntan kasar Amurka suka zargi dan Najeriyan nan mai suna Farouk Umar...

Move
Display 0 | 5 | 10 | 15 Stories

Ra'ayoyin Jama'a

Topics
Top Story

Yawan mace-macen aure laifin waye?

Kullum gari ya waye babu   abin da zuciya take yi in ba shekar hawaye   ba in...

A yi wa Umar Faruk Mutallab adalci

A matsayin Umar Farouk Mutallab na dan Najeriya, ya kamata gwamnatin Najeriya  ta...

A kyale Tagwayen Kangiwa su sarara

Rubutun da wani Abdulazeez ya yi cikin makon da ya gabata a bisa fahimta ta tamkar...

Matsalar shaye-shaye tsakanin matasa

Yawaitar shaye-shayen kayan maye a tsakanin matasa, wannan ba abu ne da zai haifar...

Kotunan kasar nan

Shari’a tana da muhimmanci wajen tafiyar da kasa. Saboda muhimmancin wannan ma’aikata...

Garambawul din da Hukumar Kwastam ke fuskanta

Ilimi da shirin shiga jerin kasashe 20 a shekara 2020

Gurbatar rayuwar ’yan Najeriya daga ina?

Paul Wampana: Yabon gwani ya zama dole

Muhimmancin tsarin inshorar lafiya na NHIS ga jama’a

Martani : Maimakon soja ya dawo

Shekara xaya bayan kashe Falasxinawa

Shin mene ne siyasar manufa?

Zamantakewar maqwabta jiya da yau

Shin menene ’yancin mata

Move
Display 0 | 5 | 10 | 15 Stories

Rayuwar musulmi

Topics
Top Story

Abubuwa goma (10) da ke fitar da musulmi daga da’irar Musulunci

Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jinkai. Dukkan yabo da godiya na Allah ne, Ubangijin...

Wasika

Manyan Arewa kun makara

Haba manyan Arewacin Najeriya ku daina babatu dangane da mika mulki ga Mataimakin shugaban kasar Najeriya Jonathan Gudluck,ganin cewa ba dan Arewacin Najeriya ba ne.

Karanta raguwar a nan...

Wa'azin kirista

Mu kaunaci juna

‘Yan uwa cikin Kiristi, a wannan mako zan yi magana ne dangane da kauna wadda Almasihu ya bayyana mana ita a matsayin daya daga cikin matakalun da ke sanya...

Karanta raguwar a nan...

Abubuwan al'ajabi

Uwa ta shekara shida tana karyar danta musaki ne

Lisa Hayden-Johnson, u wa ce mai shekara talatin da biyar (35) a duniya, wadda aka yanke wa hukuncin zuwa gidan kaso a Ingila.  Saboda son ta  samu kudi da...

Karanta raguwar a nan...