✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Bikin Ranar Ma’aikata a faɗin Najeriya

Ana gudanar da bikin Ranar Ma’aikata a duk ranar 1 ga watan Mayun kowacce shekaru ko’ina a faɗin duniya.

A yanzu haka dai ma’aikatan Najeriya na can a wurare daban-daban, galibi a filayen wasanni inda suke gudanar da bikin Ranar Ma’aikata a faɗin ƙasar.

Ana gudanar da bikin ne a duk ranar ɗaya ga watan Mayun kowacce shekara a ko’ina a faɗin duniya domin girmama nasarori da gudunmawar da ma’aikata suka bayar.

Ga yadda bikin Ranar Ma’aikata ta kasance a wasu jihohin ƙasar:

Jihar BAYELSA

Jihar KANO

Jihar LEGAS

Jihar NEJA

 

Benedict Uwakala (Lagos), Abubakar Akote (Niger), Abbas Adamu (Kano), Willie Bassey (Bayelsa)