✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Wahalar Fetur Ke Jigata ’Yan Najeriya

Karancin man fetur na neman tsayar da al'amura cak ga al'umma a wasu sassan Najeriya.

More Podcasts

Sauke Cikakken Shirin

Karancin man fetur na neman tsayar da harkokin cak ga al’umma a sassan Najeriya.

Mutane da dama sun ce lamarin ya shafe su kai-tsaye kuma suna dandana kudarsu.

Shin yaushe wannan matsala za ta kawo karshe, lura da cewa   Kamafanin Mai Na Kasa (NNPC) ya ce ya riga maganace ta?

A shirin Najeriya a Yau mun tattauna da wadanda abin ya shafa sannan mun ji ta bakin masu ruwa da tsaki kan yiwuwar samun mafita nan kusa.