✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

2024: Yadda Za Ku Tafiyar Da Sabuwar Shekara Salim-Alim

Jama'a na da kyakkyawan fata a wannan shekara ta 2024 Miladiyya.

More Podcasts

Shekara sabuwa ba wuya ga mai yawan rai. Kowacce shekara na zuwa da nata yanayin.

Jama’a na da kyakkyawan fata a wannan shekara ta 2024 Miladiyya, duk da yake ana cikin yanayi na matsi.

Amma ta yaya za ku gudanar da sabuwar shekararku salim-alim?

Shirin Najeriya A Yau ya duba yadda ya za ku tunkari sabuwar shekarar 2024 da saita al’amuranku bisa tsari.

Domin sauke shirin, latsa nan