Wani sashe na mata da kananan yara da suka samu mafaka a gidan Sarkin Sasa. Rikicin Sasa: Kotu ta bada umarnin tsare mutum bakwai ’Yan sanda na zarginsu da hannu a mutuwar wasu mutum 31. Abbas DalibiAminiyar Kurmi • Mar 4