A karshen makon jiya ne aka yi ba ta kashi tsakanin Fulani makiyaya da wani ayarin barayin shanu a wani yankin da ke kauyen Okada a Jihar Edo, inda aka yi musayar harbe-harbe a tsakanin barayin da makiyayan tare da taimakon ’yan sandan yankin.
barayin shanu sun shiga hannu a Benin
A karshen makon jiya ne aka yi ba ta kashi tsakanin Fulani makiyaya da wani ayarin barayin shanu a wani yankin da ke kauyen Okada…