Abin Da Ke Saka ‘Yan Najeriya Shakku Game Da COVID-19 | Aminiya

Abin Da Ke Saka ‘Yan Najeriya Shakku Game Da COVID-19

Sakamakon gwajin COVID-19 samfurin Delta
Sakamakon gwajin COVID-19 samfurin Delta
    Halima Djimrao da Muhammad Auwal Suleiman


Alkaluman da Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya (NCDC) ta fitar ranar Alhamis sun nuna cewa a ranar 4 ga watan Agusta kadai mutane fiye da 700 aka tabbatar sun kamu da COVID-10.

Sai dai ‘yan Najeriya masu yawa ba su yarda da cewa akwai cutar ba, ballantana su dauki matakan kare kansu da sauran jama’a.