Daily Trust Aminiya - Abin Da Shugaba Buhari Ya Fada Wa Majalisar Dinkin Duniya

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, yayin da yake gabatar da jawabi a zauren Majalisar Dinkin Duniya, ranar Talata, a birnin New York

Abin Da Shugaba Buhari Ya Fada Wa Majalisar Dinkin Duniya

Shugaban Najeriya Muhammmadu Buhari ya yi jawabi a taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 76, wanda a cikinsa ya bukaci a yafe wa Najeriya bashin da ake bin ta.

Ya kuma kalubalanci Majalisar da ta yi wa tsarin Kwamitinta na Tsaro garambawul.

A wannan shirin za mu duba muhimman abubuwan da Shugaba Buhari, da yadda za su amfani talakan Najeriya.

Karin Labarai