Daily Trust Aminiya - Abin da ya sa Jihar Osun bunkasa Shari’ar Musulunci
Subscribe
Dailytrust TV

Abin da ya sa Jihar Osun bunkasa Shari’ar Musulunci

Musulmi a Jihar Osun sun yi hobbasa domin gyara tsarin Shari’ar Musulunci a Jihar.
Matakan da suka dauka don cimma wannan manufa sun hada da kafa Kwamitin Shari’a Mai Zaman Kansa, wanda aka shirya wa mambobinsa taron kara wa juna sani a Osogbo, babban birnin jihar, ranar Litinin.

Ra’ayin Wasu ‘Yan Najeriya Gamai Da Nadin Sabbin Manyan Hafsoshin Tsaron Kasan
Wasu daga cikin mahalarta taron sun bayyana muhimmancin wadannan matakan.