✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An sayar da wasiqar soyayya ta Sarauniyar Ingila kan Naira miliyan 64

Wata wasika mai shafu biyu da Sarauniyar Ingila ta rubuta, inda ta bayyana irin yadda soyayya ta shiga tsakaninta Yarima Philips ta ja hankalin dimbin…

Wata wasika mai shafu biyu da Sarauniyar Ingila ta rubuta, inda ta bayyana irin yadda soyayya ta shiga tsakaninta Yarima Philips ta ja hankalin dimbin masu son saya, ina aka sayar da ita kan Fam dubu 14, wato daidai da Dala dubu 200 ko Naira miliyan 64. Kudin wannan wasika an ce ya nunka har sau 18 kafin a yi gwanjonta.