✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ba labari mara ma’ana a Gasar Aminiya-Trust – Dokta Aliya

Dokta Aliya Adamu na cikin alkalan Gasar Rubutun Gajerun Labarai ta Aminiya-Trust. A wannan hirar ta bayyana yadda ta ga labaran da aka shigar, da…

Dokta Aliya Adamu na cikin alkalan Gasar Rubutun Gajerun Labarai ta Aminiya-Trust.

A wannan hirar ta bayyana yadda ta ga labaran da aka shigar, da abubuwan da suka sa Gasar ta yi fice idan aka kwatanta ta da wasu.