✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Chelsea ta sallami kocinta, Thomas Tuchel

Kungiyar Kwallon Kafa ta Chelsea ta sallami babban mai horas da ’yan wasanta, Thomas Tuchel.

Kungiyar Kwallon Kafa ta Chelsea ta sallami babban mai horas da ’yan wasanta, Thomas Tuchel.

Kungiyar ta ce jami’an bangaren horas da ’yan wasanta za su ci gaba da aikinsa na horas da ’yan wasan a halin yanzu.

A dakaci karin bayani.