Mahukunta Kamfanin Siminti na dangote sun gama shirye-shiryen rufe kamfanin simintinsa na Gboko da ke samar da siminti tan miliyan hudu a shekara sakamakon cushewar kasuwar siminti.
Cushewar kasuwar siminti: dangote zai rufe kamfanin simintinsa na Gboko
Mahukunta Kamfanin Siminti na dangote sun gama shirye-shiryen rufe kamfanin simintinsa na Gboko da ke samar da siminti tan miliyan hudu a shekara sakamakon cushewar…