Da Dumi-Duminsa: Ahmed Lawan ya zama shugaban majalisar Dattawa | Aminiya

Da Dumi-Duminsa: Ahmed Lawan ya zama shugaban majalisar Dattawa

Ahmed Lawan ya samu kuri’u 79, yayin da abokin takararsa Ali Ndume ya samu kuri’u 28.