✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Daga Laraba: Kunci da wulakancin da zawarawa ke fuskanta

Kallon da al'umma ke yi wa zawarawa da kuma irin halin da suke ciki

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Yaya al’umma ke kallon bazawara kuma wa ke da alhakkin daukar dawainiyarta? 

Me ya sa ba a son auren bazawara? Shin zawarci laifi ne ko zabin kai  ko kuma kaddara?

Sanin gaskiyar halin da zawarawa ke ciki sai su.

Saurari irin halin kunci da mata ke samun kansu a ciki da zarar sun rasa aurensu.