✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Yadda Wasan Kanawa Da Zagezagi Ya Samo Asali

Ana yawan taƙaddamar shin wane ne uban gida tsakanin Kanawa da Zazzagawa

More Podcasts

Abu ne sananne cewa akwai wasa tsakanin al’ummar  Kano da Zazzau.

Ana yawan taƙaddama kan shin wane ne mai gida tsakanin Kanawa da Zazzagawa.

To amma ya aka yi irin wannan wasa ke neman dakushewa?

A cikin shirin Daga Laraba na wannan mako mun duba tasirin wannan wasa tsakaninsu da kuma yadda ya samo asali.

Domin sauke shirin, latsa nan