✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Dalilin da nake sa ‘Suit’ ina sayar da goro

Zubairu Suleiman matashi ne mai shekara 24, dan asalin Karamar Hukumar Kauru, a Jihar Kaduna. Ya zo Abuja ne domin ya yi san’a. Sai dai…

Zubairu Suleiman matashi ne mai shekara 24, dan asalin Karamar Hukumar Kauru, a Jihar Kaduna.
Ya zo Abuja ne domin ya yi san’a. Sai dai yana yin sana’ar tashi ce sanye da tufafi tamkar wani mai zuwa ofis.
Ko mene ne dalilin Zubairu na yin shigar ‘suit’?
Ji daga bakin shi a wannan bidiyon.