Kwamishinan Ma’adanai na Jihar Filato Agwom Sani- Zandi, ya ce gwamnatin jihar tana kokarin hada hannu da kamfanoni masu zaman kansu na gida da waje don bunkasa harkar hakar ma’adanai a jihar.
Filato za ta hada hannu da kamfanonin ’yan kasuwa don bunkasa harkar ma’adanai
Kwamishinan Ma’adanai na Jihar Filato Agwom Sani- Zandi, ya ce gwamnatin jihar tana kokarin hada hannu da kamfanoni masu zaman kansu na gida da waje…