✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Sarkin Kano da Gwamna Ganduje sun halarci Mauludin Kano

A yau Asabar dubban musulmi sun halarci bikin Mauludi na jihar Kano, cikin wadanda suka halarci sun hada da: Sarkin Kano maimartaba Muhammadu Sanusi II…

A yau Asabar dubban musulmi sun halarci bikin Mauludi na jihar Kano, cikin wadanda suka halarci sun hada da: Sarkin Kano maimartaba Muhammadu Sanusi II da Gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje wanda aka yi a filin wasa na Sani Abacha.

Mahalarta mauludin Kano a yau Asabar. Hoto daga Sani Maikatanga.